Back to Africa Check

Babu hujjar cewa abun shan da ake yi da ganyen zoɓo a Najeriya yana jawo zuɓewar juna biyu

Wani saƙo da aka yaɗa a Facebook na cewa abun shan da ake haɗa shi da ganyayyaki a Najeriya “yana jawo zubewar” juna biyu ga mace mai ɗauke da juna biyu. 

“Idan kuna da juna biyu, dan Allah kar ku sha ZOBO. An samu tabbatattun rahotannin matan da su kayi ɓarin juna biyu bayan sun sha zoɓo,” saƙon ya ce. 

Zoɓo ana samun sa daga busasshen furen itacen roselle. Itace roselle wanda a kimiyance ake kira hibiscus sabdariffa, ya na cikin itatuwan gidan malvaceae. 

Ya kamata a kiyayi shan sa yayin da ake ɗauke da juna biyu? 

Zobo_miscarriage

Babu wata hujja a kimiyance

Farfesa Cyril Chukwudi Dim, ƙwararren likita akan mata masu juna biyu da lalurar da ta shafi mata na jami’ar Najeriya ya ce bashi da masaniyar wannan da’awar. 

Mutum ba zai alaƙanta zuɓewar juna biyu ga wani abu ba don ya faru sau ɗaya, hakan zai wuce gona da iri kuma zai zama ya ɓata wannan abun,” likitan ya ce. 

Wani ƙwararren likitan mata masu juna biyu da lalura mata Farfesa Micheal Aziken ya ce, zoɓo baya cikin abubuwan da aka san suna jawo zuɓewar juna biyu, saboda ba’ayi bincike akan sinadaran da ke cikin sa ba. 

Aziken wanda ya ƙwaren akan hanyoyin taimakawa mata wajen samun  juna biyu ya ce, jama’a su jira har a samu hujjoji ƙwarara da suka tabbatar zoɓo zai jawo zubewar juna biyu kafin su alaƙanta zoɓo da zuɓewar juna biyu.

“Da’awar da ke cewa zoɓo na jawo zuɓewar juna biyu a ɗauke ta a matsayin da’awar da zata jawo rigima, har sai an samu hujjar da ta tabbatar da hakan a kimiyance.”

Babu wasu ‘rahotannin tabbatattu’ na matan da juna biyunsu ya zuɓe bayan sun sha zoɓo. 

Republish our content for free

We believe that everyone needs the facts.

You can republish the text of this article free of charge, both online and in print. However, we ask that you pay attention to these simple guidelines. In a nutshell:

1. Do not include images, as in most cases we do not own the copyright.

2. Please do not edit the article.

3. Make sure you credit "Africa Check" in the byline and don't forget to mention that the article was originally published on africacheck.org.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.