Back to Africa Check

Babu hujjar cewa sojojin Najeriya 300 sun bar aiki tun bayan hatsarin jirgin saman da yayi sanadin mutuwar shugaban sojojin

“SAMA DA SOJOJIN NAJERIYA 300 NE SUKA BAR AIKI BAYAN JIRGIN DA AKE ZARGI YA FADO DA SHUGABAN SOJOJIN DA WASU,” cewar wani rubutu da aka wallafa a Facebook a Najeriya, a watan Mayu 2021.

Rubutun ya ƙara da cewa: “MU DAI MUNA ZUBA IDO.”

Lt Gen Ibrahim Attahiru, shugaban sojoji, ya rasa ransa da wasu mutane 10 ranar 21 ga watan Mayu a wani hatsarin jirgin sama a jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya. Jirgin ya taso ne daga Abuja, babban birnin tarayya, inda ya faɗi yayin da ya ke ƙoƙarin sauka a Kaduna sanadiyar rashin kyan yanayi. 

Ko sojojin Najeriya da dama sun bar aiki bayan afkuwar hatsarin? Mun bincika.

300 soldiers_false

 

Bamu samu inda aka fitar da labarin cewa sojoji 300 sun bar aiki ba

Labarin barin aikin sojoji na kwana-kwanan nan dai anyi shi tun watan Junerun 2021, inda aka ce an bawa sojojin 127 damar ajiye aiki idan suna so kafin watan Mayu.

Kwamitin wakilai a Najeriya ya tabbatar da cewa a bayan watanni hudu na shekarar 2020 dai sojoji 386 sun ajiye aikin da kansu, dalilin matsalar rashin lafiya da wasu matsalolin.

Amma babu rahoton barin aikin sojoji 300 bayan rasuwar Attahiru.

Bamu samu shelar barin sojoji aiki ba a shafin rundunar sojojin, hanyoyin watsa labaran su ko a shafukan su na yanar gizo.

Republish our content for free

We believe that everyone needs the facts.

You can republish the text of this article free of charge, both online and in print. However, we ask that you pay attention to these simple guidelines. In a nutshell:

1. Do not include images, as in most cases we do not own the copyright.

2. Please do not edit the article.

3. Make sure you credit "Africa Check" in the byline and don't forget to mention that the article was originally published on africacheck.org.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.