Back to Africa Check

Gaba ɗaya yawan albashin hukumar tantance ƴan ƙasa ta Najeriya ya ƙaru da kashi 234%- 300%

“FG TA AMINCE DA ƘARIN KASHI 300% NA ALBASHIN MA'AIKATAN NIMC,” wani saƙon da aka wallafa a Facebook a watan Satumba 2021 ke cewa. “SU KUMA LIKITOCI DA MALAMAN JAMI’A FA?”

FG na nufin gwamnatin tarayyar Najeriya- wadda take daban daga gwamnatocin jihohin ƙasar guda 36. Hukumar kula da shaidar ƴan ƙasa, ko NIMC, hukuma ce ƙarƙashin gwamnatin tarayya wadda ke da alhakin kula da bayanan shaidar tabbata ɗan ƙasa. 

An rarraba rubutun da dama, kuma masu tsokaci a ƙasan rubutun sun tambayi tushen labarin. 

Wani mai amfani da Facebook da yayi tsokaci ya ce: “A ina aka samu kashi 300%? Labaran da ake samu a kafafen watsa labarai na cewa kashi 200% amma ku kuna ƙara adadin kuna cewa kashi 300% don ku rikitar da jama’a.”

Da gaske gwamnatin tarayya ta amince da ƙarin kashi 300% na albashin ma’aikatan hukumar? Mun bincika.

FG_incorrect

Ƙari daga naira biliyan 5 zuwa naira biliyan 16.7

A watan Satumba, gwamnatin tarayya ta amince da sababbin dokokin aiki na ma’aikatan NIMC, waɗanda suka haɗa da gyaran albashi. 

A cewar ministan sadarwa da fasahar zamani, Isa Pantami, sababbin dokokin suka sa gaba ɗaya abun da ake biyan ma’aikatan gaba ɗayan su ya ƙaru da kashi 200%.

Pantami ya ce kudin ya kasance naira biliyan 5 ne a shekara. Ƙarin yasa kuɗin albashin gaba ɗaya ma’aikatan ya kama naira biliyan 16.7 a shekara. Wannan ya zama ƙarin 234% - ba 300% ba.

 

Republish our content for free

Please complete this form to receive the HTML sharing code.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.