Back to Africa Check

Photo of truckload of guns taken in 2008 in US, not Nigeria

Latsa nan don karanta wannan rahoto cikin harshen Hausa.

A Facebook post by Nigerian website Daily Focus claims a fake military base occupied by armed robbers, kidnappers and other criminals has been discovered at Okpokwu in Benue state.

“These are militias killing people in the disguise of Fulani herdsmen,” it says.

The May 2019 post has attracted 1,200 shares and 110 comments. It includes a photo of a truck emptying out a huge pile of guns.



Photo used in another false claim


This isn’t the first time the photo has been used as false evidence. In July 2017 Africa Check debunked another false claim about it.

This time it was reported that the truck had ferried the guns in from northern Nigeria, hidden under yams. They were supposedly confiscated at Nnewi, a city in Anambra state.

The state’s government asked Nigerians to disregard the photo, saying it was an attempt to create suspicion and unnecessary tension.

Guns confiscated in California


The photo is actually from the US, and was taken in 2008.

On 15 July 2008 in Rancho Cucamonga, California, police unloaded 12,153 illegal guns and other weapons confiscated from criminals. The firearms were to be melted into steel bars for construction.

According to the caption, “California law demands that confiscated weapons be destroyed”.

It was taken by David McNew, a staff photographer with Getty Images, a US stock photo agency. – Motunrayo Joel





An dauki babbar mota cike da bindigogi a shekarar 2008 a kasar Amurka ba Nigeria ba


A wani rubutu da shafin yanar gizo na Daily Focus ya wallafa,ya yi ikirarin cewa yan fashi da makami da masu garkuwa da jamaa sun fa ke a wata matattai a garin Okpokwu na jihar Benue.

Rubutun na cewa “Wadansu masu badda kama ne suke kashe mutane da sunan fulani makiyaya.”

Wannan rubutu ya samu mutane har sama da dari sun tofa albarkacin bakin su, yayin da mutane kimanin dubu daya da dari biyu suka raba rubutun a wasu kafofin sadarwa. Rubutun na hade da hoton babbar mota na jibge bindigogi.



An sa ke amfani da hoton a wani labarin mara tushe


Ba wannan ne lokaci na farko da akayi amfani da hoton ba. A watan Julin Shekarar 2017 Africa Check ta karyata wani labari da akayi amfani da wannan hoto.

A wannan karan labarin na ce babbar mota ta shigo da bindigogi daga arewacin Najeriya, wadanda aka boye su a cikin tilin doya. An kuma kame su ne a garin Nnewi na jihar Anambra.

Gwamnatin jihar ta bukaci jamaa da su yi watsi da wannan hoton, karya ce aka kirkira don tada zaune tsaye.

Wadannan bindigogi a garin California aka kwace su


Tushen hoton daga kasar Amurka ya fito kuma a shekarar 2008.

A ranar 15 ga watan Juli 2008 a Rancho Cucamonga a California, yan sanda sun sauke bindigogi har guda 12,153 da aka kwace a wajen masu aikata laifuka. An sauke su don a narkar da su.

Hoton ya zo tare da taken “Mahukunta a California sun bukaci a salwantar da bindigogin da aka kwace.”

David McNew, ma aikaci mai daukar hoto a Getty Images ne ya dauki hoton. – Motunrayo Joel




 

Republish our content for free

Please complete this form to receive the HTML sharing code.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.