Back to Africa Check

Photos of South African protest, not #EndSARS activists digging up road in Nigeria

Latsa nan don karanta wannan rohoton da Hausa. Click here to read this report in Hausa.

Two photos posted on Facebook on 22 October 2020 show a man with what seems to be a pickaxe digging up a tarred road as a group of other men watch.

Masu Zanga-Zangar #EndSARS Sun Fara Farfasa Sabbin Tituna Da Gwamnatin Tarayya Ta Yi A Kudancin Najeriya,” the caption reads in Hausa. This roughly translates as: “#EndSARS protesters have started destroying roads built by the federal government in southern Nigeria.” 

Protests against police brutality – labelled #EndSARS in reference to the special anti-robbery squad – have spread across Nigeria since early October.

But does the photo show #EndSARS protesters digging up a road in southern Nigeria? We checked.


 

Photo used in another false claim


A Google reverse image reveals that the photo was published in a 23 September article in the Citizen, a South African newspaper.

Mayor blames Eskom after protesters dig up road over lack of electricity, water,” the headline reads. The article reports that members of the eBhovini community in KwaZulu-Natal province had dug up the R33 route during a service delivery protest. One of the photos also appears on a News24 report on the incident.

In both articles, the photos are credited to Yusuf Ambramjee on Twitter.

Abramjee, who describes himself as a “social cohesion advocate”, posted the photos on 22 September.

He tweeted: “eBhovini, between Pomeroy and Dundee KZN. Protestors are damaging the road - demanding service delivery.”


The #EndSARS protests began in October, not September. And one of the photos has also been used in a false claim that it shows supporters of an arrested Kenyan politician. 
 


Hotunan zanga-zanga a Afrika ta Kudu ne ba masu zanga-zangar #EndSARS ba ne ke haƙe titi a Najeriya


Waɗansu hotuna guda biyu da ke yawo a kafar sada zumunta ta Facebook ranar 22 Octoba 2020 sun nuna wani mutum ɗauke da adda kamar yana fasa titi, yayin da wasu ke tsaye a gefe suna kallo.

"Masu Zanga-Zangar #EndSARS Sun Fara Farfasa Sabbin Tituna Da Gwamnatin Tarayya Ta Yi A Kudancin Najeriya," a cewar rubutun da akayi.

Zanga- zanga a kan cin zarafin da ƴan sanda kewa jama'a wadda aka yiwa laƙabi da #EndSARS wadda ke nufin sashen rundunar ƴan sanda mai kula da fashi da makami ta mamaye Najeriya tun farko watan Octoba.

Shin wannan hoto gaskiya ne cewa masu zanga-zangar #EndSARS ne ke haƙa titi a kudancin Najeriya? Mun bincika.


 

An taba amfani da hoton a wani labaran ƙarya


Kafar tantance hoto ta Google reverse image search ta nuna cewa hoton ya fara fitowa a wani rubutu da gidan jaridar Citizen na Afrika ta Kudu ya wallafa a ranar 23 Satumba 2020.

"Magajin gari ya miƙa alhakin haƙa titi da masu zanga-zanga sukayi dalilin rashin ruwa da wutar lantarki a Eskom," a cewar taken rubutun.

Rubutun ya ruwaito cewa mazauna eBhovini a lardin KwaZulu- Natal sun haƙa hanyar R33 yayin da suke zanga-zangar buƙatar ayi musu aiki. Ɗaya daga cikin hotunan ya fito a rahoton da News24 suka wallafa akan zanga-zangar.

Duka rubutun ya ta'allaƙa hoton ga Yusuf Ambramjee a Twitter.

Abramjee wanda ya bayyana kansa a matsayin mai fafutukar hadin kan jama'a ya wallafa hotunan ranar 22 ga watan Satumba.

Ya wallafa a shafin sa na Twitter kamar haka: "eBhovini tsakanin Pomeroy da Dundee KZN. Masu zanga-zangar neman ayi musu aiki sun ɓata titi."


An fara Zanga-zangar #EndSARS ne a watan Oktoba ba watan Satumba ba. An tantance ɗaya daga cikin hotunan wanda shi kuma akayi ƙaryar cewa magoya bayan wani ɗan siyasa ne da aka kama a kasar Kenya.

Republish our content for free

Please complete this form to receive the HTML sharing code.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.