Back to Africa Check

Ɗaukar ma’aikata a Najeriya? Tallan na bogi ne

Wani saƙo da ke ta yawo a WhatsApp da Facebook a watan Yulin shekarar 2021 na iƙirarin cewa Hukumar Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya ta Najeriya na ɗaukar ma’aikata aiki a ma’aikatu da sassa da kuma hukumomi da dama.

“SANARWAR ƊAUKAN MA’AIKATA A HUKUMAR MA’AIKATAN GWAMNATIN TARAYYA TA NAJERIYA,” abun da saƙon mai cike da kuskuren rubutu ke cewa.

Ya kuma haɗo da shafin da jama’a zasu iya neman aikin.

Amma waɗannan guraben aiki gaskiya ne? Mun bincika.

federal scam

Babu tallan a shafin hukumar na yanar gizo

Mun bincika shafin hukumar ko zamu ga tallan aikin, amma bamu gani ba.

A shekarar 2019 FCSC ta gargaɗi jama’a akan tallan ɗaukar aiki dake yawo a yanar gizo na ƙarya. “Don gujewa shiga shakku, duk aikin ɗaukar ma’aikata da hukumar zata yi, zata buga a shafinta na yanar gizo, jaridu da gidajen talabijin da rediyo,” hukumar ta ce.

Hukumar ta ƙara da cewa bata tallata ɗaukar aiki a kafafen sada zumunta.

Shafukan yanar gizo na bogi

Akwai wasu alamu da ke nuna cewa wannan ɗaukar aiki da ake tsammanin ana yi ƙarya ne. Adireshin shafin- wato URL- an taƙaitashi ta amfani da Bitly.

Shi kansa shafin an tsara shi ba tare da kwarewa ba kuma yana kama da na bogi, suna kuma tambayar masu neman aikin da su bada bayanan su na sirri. Bugu da ƙari kuma lokacin da Africa Check ta ziyarci shafin bayan wasu kwanaki sai shafin ya mai da su wani shafin na daban, mai taken “MTN Science & Technology Scholarship Scheme Form”.

Da farko shafin yayi iƙirarin cewa sama da yan Najeriya 140,000 ne suka nemi aikin na FCSC, kuma an duba sama da 16,000- wanda hakan ya basu matsakaicin matsayi na 4.8 daga cikin 5.

Duka shafukan na FCSC da MTN sunyi amfani da yankin  .xyz, maimakon yankin da gwamnatin Najeriya ke amfani da shi na gov.ng. Wannan shine

Republish our content for free

We believe that everyone needs the facts.

You can republish the text of this article free of charge, both online and in print. However, we ask that you pay attention to these simple guidelines. In a nutshell:

1. Do not include images, as in most cases we do not own the copyright.

2. Please do not edit the article.

3. Make sure you credit "Africa Check" in the byline and don't forget to mention that the article was originally published on africacheck.org.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.