Back to Africa Check

Kira akan sanarwar ɗaukan ma’aikatan wucin gadi na INEC da ke yawo ta bogi ce

A TAƘAICE: Duk da cewa saƙonni na cigaba da yaɗuwa a kafafen sada zumunta a Najeriya, hukumar zaɓe ba ta ɗaukar ma’aikatan wucin gadi don aikin babban zaɓen 2023.

“An tabbatar: Inec zata ɗauki ma’aikatan wucin gadi guda miliyan 1.4,” cewar wani saƙo da aka saka a Facebook a ranar 27 ga watan Disemba.

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ko Inec, na ɗaukar ma’akaita kafin babban zaɓen ƙasar mai zuwa, wanda za’ayi a watannin Fabrairu da Maris 2023. 

Wani rubutun da aka wallafa a Facebook na cewa, “Ku cike gurbin samun aikin Inec na wucin gadi na babban zaɓen 2023. Kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na shekarar 1999 ne ya ƙirƙiri hukumar zaɓe mai zamankanta ta ƙasa (INEC) wadda ayyukan da zata yi suka haɗa da tsara zaɓe ta hanyar ofisoshin zaɓe a ƙasar.”

Shin Inec na ɗaukar ma’aikata? Mun bincika. 

Inec_fakerecruitment

Ɗaukar aiki na ƙarya

A ranar 3 ga watan Janairu 2023, Inec ta wallafa a Facebook cewa kiran neman aikin, ƙarya ne. 

“Ya kamata jama’a su gane cewa hukumar bata ɗaukar ma’aikatan wucin gadi na babban zaɓen 2023. An rufe wajen ɗaukar ma’aikatan wucin-gadi na yanar gizo a ranar 14 ga watan Disemba 2022,” rubutun da hukumar ta wallafa a Facebook, ke cewa

A wata sanarwa da Rotimi Oyekanmi ya sawa hannu, shugaban watsa labarai na Inec, ya ce, an buɗe wajen ɗaukar ma’aikata a yanar gizo daga ranar 14 ga watan Satumba zuwa 14 ga watan Disemba, a halin yanzu dai hukumar bata ɗaukar ma’aikata. 


 

Republish our content for free

We believe that everyone needs the facts.

You can republish the text of this article free of charge, both online and in print. However, we ask that you pay attention to these simple guidelines. In a nutshell:

1. Do not include images, as in most cases we do not own the copyright.

2. Please do not edit the article.

3. Make sure you credit "Africa Check" in the byline and don't forget to mention that the article was originally published on africacheck.org.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.