Back to Africa Check

Najeriya bata kirkiri takardun kuɗi na n5,000 da n2,000 ba

Wani bidiyo da aka fitar a Facebook a watan Yulin shekarar 2021 ya nuna tulin abun da yayi kama da takardun nairorin Najeriya. An ɗaga hannu cike da nairori ga kemarar da ke ɗaukar hoton, waɗanda ke ɗauke da alama da sunan babban bankin Najeriya kuma takardun naira N5,000 da na N2,000.

Ana kuma iya jin muryar mace. “Haka kuɗin ya ke na takardun N5,000. Ya ce naira miliyan 17 ne…. ya ce wai shi mara hankali ne. Ya ce wai naira miliyan N18 ne, amma mun kirga. Naira miliyan N17 ne.”

Rubutun da ke ƙasan bidiyon na cewa: “Yanzu muna da takardun naira na 5000 da 2000. Nawao.” Jama’a sun kalli bidiyon sama da sau 34,000.

Najeriya na fuskatar hauhawar farashin abubuwa da ƙarancin kuɗi a wannan lokacin. Shin da gaske gwamnatin tarayyar ƙasar ta ƙirƙiri sababbin nairorin N2,000 da N5,000?

new bank notes

‘Ƙarya ne kuma bogi ne’

Kafar tantance hoto ta reverse image search tayi amfani da fraim na bidiyon ta kai mu ga wani labari da aka buga shi a watan Junairun 2020 a shafin yanar gizo na Oriental Times

Shafin ya nuna bidiyon dai, tare da cewa wani mutum ya ziyarci banki a wani sashe na Najeriya da ba’a bayyana ba, ya saka kuɗade har naira miliyan N17 na takardun N5,000 da na N2,000.

 

Republish our content for free

Please complete this form to receive the HTML sharing code.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters
CAPTCHA

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.