Back to Africa Check

Shafa ƙugu baya ƙara yawan maniyyi

Shafa tsakiyar ƙugu na sa ƙarin ruwan maniyyi, a cewar wani hoto a Facebook wanda mutane da dama suka aka rarraba shi.

Hoton na ɗauke da kanun rubutun kamar haka, “ Yawan maniyyi” da kuma hoton babban ɗan yatsa akan tsakiyar ƙugu. “ Ku ƙara yawan maniyyi ta hanyar shafa nan wajen a ƙugun ku,” aka rubuta akan hoton.

Wasu da su ke tsokaci a ƙasan rubutun waɗanda suka kai sama da mutum 600, na neman a tabbatar musu da gaskiyar batun. Akwai wata hujja a kimiyyance?

Sperm count_false

 

Menene ƙarancin ruwan maniyyi?

A cewar Mayo Clinic, wata cibiyar kiwon lafiya mallakar Amurka, ana ƙirga yawan maniyyin namiji ne ta hanyar dubawa da madubin dibarudu, sannan a ƙirga yawan ƙwayoyin halittar maniyyin da suka bayyana.

Yawan ƙwayoyin halittar maniyyin lafiyayyen mutum yana kamawa daga miliyan 15 zuwa sama da miliyan 200 kowanne milimita. Wannan na nufin ƙasa da miliyan 39 yayin inzali. 

Babu hujja a kimiyyance 

“ Wannan ai abun dariya ne, duk shekarun da nayi ina aikin kiwon lafiya ban taɓa jin haka ba,” Cewar Sulyman Kuranga, Farfesan mafitsara na jami’ar Ilorin da ke arewa ta tsakiya a Najeriya, kamar yadda ya shaidawa Africa Check.

Ya ce: “ Babu wata hujja a kimiyance cewa wannan zai ƙara yawan maniyyi. Sau tari ƙwayoyin cuta ke jawo matsalar ƙarancin yawan maniyyi. Idan an magance cutar, yawan maniyyi namiji na dawowa dai dai.”

Don haka shafa ƙugu baya ƙara yawan maniyyi. Babu hujjar da ta tabbatar da hakan a kimiyance, hakan bashi da nasaba da samuwar ruwan maniyyi,” Kuranga ya ce.

Bamu samu wani bayani ko bincike da akayi akan hakan ba.

Africa Check ta taɓa tantance wata da’awa makamanciyar wannan, wadda ke cewa haɗa wasu  magungunan gargajiya na ƙara yawan maniyyi. Kamar dai wannan su ma ba mu samu wata hujja a kimiyyance ba, don haka da’awar ƙarya ce. 

 

Republish our content for free

We believe that everyone needs the facts.

You can republish the text of this article free of charge, both online and in print. However, we ask that you pay attention to these simple guidelines. In a nutshell:

1. Do not include images, as in most cases we do not own the copyright.

2. Please do not edit the article.

3. Make sure you credit "Africa Check" in the byline and don't forget to mention that the article was originally published on africacheck.org.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.