Back to Africa Check

No, China not seeking court’s approval to kill 20,000 coronavirus patients

Latsa nan don karanta wannan rohoton da Hausa. Click here to read this report in Hausa.

“China seek for court’s approval to kill the over 20,000 coronavirus patients to avoid further spread of the virus,” claims a 6 February 2020 article on the site AB-TC City News.

“The highest level of court in Chhina, Supreme People’s Court, is expected to give an approval on Friday for the mass killing of coronavirus patients in China as sure means of controlling the spread of the deadly virus,” it says.

The claim has been reposted on Facebook in Malawi and Zimbabwe, and republished on a Nigerian blog.

Could this terrible news be true?

Junk news website

AB-TC City News shows all the signs of a junk site – not a trustworthy news source.

Its reports are badly written and riddled with spelling errors – “Chhina” instead of “China”, for example.

And it’s full of false articles.

In 2020 alone it has published reports claiming the UK’s Prince Andrew committed suicide (he hasn’t), South African celebrity couple Connie and Shona Ferguson drowned on a fishing trip (they didn’t) and students at an African university developed a coronavirus vaccine (they haven’t).

And it has a curious obsession with repeatedly publishing the same fake article, word for word, about a club being “shut down for killing patrons and selling as meat”. It just changes the name of the club and its location – Australia, Belize, Canada, Guyana, Pennsylvania, Thailand, the UK, Trinidad and Tobago and many, many more.

(The site has a similar obsession with claiming a “mass shooting” in some or other US city has been “thwarted”.)

On 30 January it reported that five Singaporeans, who hadn’t travelled to China, had contracted novel coronavirus. Singapore’s government was quick to dismiss the report as false.

No evidence of claim

If China had asked its supreme court for permission to kill 20,000 people it would have made international news. It hasn’t

And there’s no mention of the case on China’s Supreme People’s Court website

The World Health Organization publishes daily situation reports on the novel coronavirus outbreak. These give statistics on cases and deaths, and a run-down on new developments

If China was seeking to kill 20,000 people as a way to stop the virus spreading, the WHO would have reported it. But there’s no mention of it in any of the WHO’s recent updates. – Mary Alexander


 

Sam, Ƙasar Sin bata neman amincewar kotu akan ta kashe mutane 20,000 da ke ɗauke da cutar coronavirus

Ƙasar Sin na neman amincewar kotun ƙoli don ta kashe mutane 20,000 da dake ɗauke da cutar coronavirus don a daƙile cutar,” abun da ke ƙunshe cikin wani rubutu da shafin AB- TC City News na yanar gizo ya wallafa a ranar 6 ga watan Fabrairu 2020.

“Ana sa ran ranar juma’a kotun ƙolin ƙasar Sin, zata amince da buƙatar a hallaka dimbin jama’ar da ke ɗauke da cutar coronavirus, a ƙoƙarin ganin cewa an daƙile cutar,” a cewar rahoton.

An yaɗa da’awar  a kafar sada zumunta na Facebook a ƙasashen Malawi da Zimbabwe, haka nan an sake buga wa a wani shafin watsa labarai na yanar gizo a Najeria.

Shin wannan mummunan labari gaskiya ne?

AB- TC City News  shafi ne mai watsa tarkacen labarai.

Rahotannin nasu na cike da kurakurai, misali sun rubuta “Chhina” maimakon China.

A shekarar 2020 sun rubuta labarin cewa Yarima Andrew na Biritaniya ya kashe kansa (karya ne). Sun kuma ruwaito cewa shahararrun ma'auratan nan na ƙasar Africa ta kudu Connie da  Shona Ferguson sun rasa ran su sanadiyar nutsewa a kogi (basu mutu ba), haka nan kuma wai ɗaliban jami'ar Africa sun ƙirƙiro rigakafin kamuwa da cutar coronavirus (ba haka ba ne).

Shafin  yayi ta yayata labarin ƙarya akan wani kulob da suka ce "an rufe saboda suna kashe 'ya'yan kulob din suna sayar da naman su". Sun ta maimaita labarin sau da dama tare da sauya sunan kulob din da ƙasar da ya ke- Australia, Belize, Canada, Guyana, Pennsylvania, TailanBiritaniya, Trinidad da Tobago da makamantansu. 

(Shafin ya sha ruwaito cewa, an hana " tarin harbe harbe, " a wani sashe na kasar Amuruka".)

A ranar 30 ga watan Janairu shafin ya ruwaito cewa wasu yan asalin ƙasar Singafo wadanda basu je kasar Sin ba sun kamu da cutar coronavirus. Gwamnatin kasar Singafo bata yi kasa a gwiwa ba wajen karyata labarin.

Babu hujjar da ta tabbatar da gaskiyar da'awar

Idan har ƙasar Sin ta bukaci amincewar kotun ƙolin ƙasar don ta kashe waɗannan mutane guda 20,000, da duk duniya an dau labarin. Ba bu inda aka bada rahoton hakan.

A shafin kotun ƙolin ƙasar Sin na yanar gizo babu wani labari makamancin wannan.

Hukumar lafiya ta duniya na wallafa duk rahoton da ya danganci cutar coronavirus a kullum. Wanda ke bayyana yawan jama'ar da suka kamu da cutar ko suka mutu daga cutar da duk wani sabon bayani dangane da cutar.

Idan har da gaske ƙasar Sin na shirin kashe mutane 20,000 da ke dauke da cutar a matsayin wata hanya ta daƙile cutar, da hukumar lafiya ta duniya ta fitar da rahoto akan hakan. Babu inda ta ambaci makamancin hakan a dukkan rahoton da hukumar ke fitarwa don sanin inda aka kwana dangane da cutar. – Mary Alexander

Republish our content for free

Please complete this form to receive the HTML sharing code.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.