Back to Africa Check

No, diabetes can’t be ‘cured’ with doum palm fruit and cloves

This article is more than 4 years old

Latsa nan don karanta wannan rohoton da Hausa. Click here to read this report in Hausa.

A Hausa-language Facebook post claims doum nut (also known as doum palm fruit) and cloves can cure diabetes.

It reads: “Duk Wanda Allah Yajaraba Da Ciyon Suga, Yayi Kokari Yasamo, Goriba) Guda Bakwai,7) Ya Wanke Su, Yasamo Kanunfari, Yasa Cikin Bokiti Karami, Yasa Ruwa Masu Dan Yawa, Yazuba Goribar Cikin Bokitin, Yasa Garin Kanunfarin Cibi, Daya, Yabasu Kwana Daya Bayan Sun Jika Yasamu Karamin Kofi, Yasha Sau Biyu Ga Yini Dasafe Da Marece, Bayan Sati Daya Yaje Yayi Awon Sugar, Yagani Dayardar Allah, Zaiga Sauki In Yatsare Haka Zai Warke Ciyon Sugar Gaba Daya Dayardar Allah, Na Basuwa Sadaka Allah Yakara Bamu Lafiya Da Abinda Lafiya keso.”

This roughly translates, in part, as: “A diabetic person should get seven doum fruit and cloves, and clean. Fill a bucket with water put the doum palm fruit and cloves in the bucket after washing them. Cover and keep overnight. Take one small cup twice a day for a week. God willing, you will see changes. Doing this constantly can cure diabetes.”

Diabetes can be managed – but not cured


“There is no cure for diabetes,” Dr Ibrahim Gazewa, an endocrinologist at Aminu Kano Teaching Hospital in Nigeria’s Kano state, told Africa Check.

“Some of these fruits or herbs have some hypoglycaemic effect on the body, which might reduce the sugar level in the body,” he said. “No professional association has done any research nor claim that they are a cure.” Hypoglycaemia is when the levels of sugar – or glucose – in the blood are too low.

In 2017, Africa Check debunked  a similar claim that a recipe of sweet peppers, eggs and sea salt could eliminate diabetes “in five minutes.” 

Diabetes mellitus is a group of metabolic diseases in which the levels of glucose or sugar in the blood are too high. This is hyperglycaemia – the opposite of hypoglycaemia.

Diabetes can be managed with medicine and a healthy diet. But there is no known cure for the disease. 

 
 

A’ a ba’ a warkewa daga ciwon suga da goruba da kanunfari


Wani rubutu a Facebook yayi ikirarin cewa goruba da kanunfari na maganin ciwon suga.

Rubutun na cewa: “Duk Wanda Allah Yajaraba Da Ciyon Suga, Yayi Kokari Yasamo, Goriba) Guda Bakwai,7) Ya Wanke Su, Yasamo Kanunfari, Yasa Cikin Bokiti Karami, Yasa Ruwa Masu Dan Yawa, Yazuba Goribar Cikin Bokitin, Yasa Garin Kanunfarin Cibi, Daya, Yabasu Kwana Daya Bayan Sun Jika Yasamu Karamin Kofi, Yasha Sau Biyu Ga Yini Dasafe Da Marece, Bayan Sati Daya Yaje Yayi Awon Sugar, Yagani Dayardar Allah, Zaiga Sauki In Yatsare Haka Zai Warke Ciyon Sugar Gaba Daya Dayardar Allah, Na Basuwa Sadaka Allah Yakara Bamu Lafiya Da Abinda Lafiya keso.”

Za’ a iya samun sauki daga cutar suga- amma ba waraka ba


“Babu maganin warkewa  daga cutar suga,” Dr Ibrahim Gezawa, kwararren likita akan cutar suga, na asibitin koyar na Mal Aminu Kano da ke Kano, Najeriya ya shaidawa Africa Check.

“Wasu daga cikin wadannan itatuwa na da wani sinadari da ke iya rage yawan sukari a jiki, likitan ya ce. “Babu wata kwararriyar cibiyar bincike da ta tabbatar da cewa suna kawar da cutar.”

A shekarar 2017, Africa Check ta taba tantance wani labari makamancin wannan wanda ya ke cewa tattasai mai zaki, kwai da gishiri suna maganin ciwon suga “cikin mintuna biyar”.

Cutar suga na daga cikin cututtukan da ke sa yawaitar  sukari a jikin dan adam. Wannan shi akafi sani da hauhawar sukari, yayin da akwai lokacin da sukari ka iya yin kasa matuka.

Za’a iya samun sauki daga ciwon ta hanyar amfani da magunguna ko wasu sauye-sauye a yadda ake tafi da rayuwar, amma har yanzu  ba’a samo maganin rabuwa da cutar ba.
 

Republish our content for free

Please complete this form to receive the HTML sharing code.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.