Back to Africa Check

Haɗin ganyayyaki da mai zasu ƙara girman kuturi da mazaunai? ‘ Shirme ne’ in ji masana

“ Maganin ƙarin girman kuturi da mazaunai na asali,” ƙunshe a cikin wani saƙo da aka wallafa a Facebook. Saƙon ya cigaba da cewa, za'a haɗa garin itatuwan hulba, fanel, kumin, maaka a haɗa da man almon da man zaitun da zuma zasu ƙara girman kuturi da mazaunai.

Saƙon ya ce mace zata sha haɗin bayan ta dafa , sannan ta shafa haɗin a maman ta da mazaunan ta.

Shin abun haka ne a kimiyance?

 

hips and butt enlargement

 

Idan ana bukatar ƙarin aje a ga likitocin da suka ƙware a wajen yin faskwarima’

Ƙwararru sun shaidawa Africa Check cewa kayan haɗin da aka ambata na da amfani a jikin ɗan adam amma babu wata hujja da ta tabbatar suna ƙarin da akace sunayi.

Ga misali ya 'ya, ganye ko itacen hulba - ganye ne a rukuni daya da soya, ana kuma amfani dashi wajen ƙara dandanon girki - ana kuma daukar sa a matsayin magani. Hakanan ana amfani da yayan fanel wajen maganin cututtukan da suka danganci numfashi ko hanji.

Farfesa Peter Olaitan na sashen ƙuna da faskwarima na jami'ar Ladoke Akintola ya ce, “ babu wata hujja a kimiyance da ta tabbatar da da'awar.”

“ Wannan duk shirme ne. Wannan haɗin baya ƙarin kuturi ko mazauna,” a cewarsa.

Olaitan wanda ya kasance likita ne mai fiɗa don yiwa halitta faskwarima ya ce ayi watsi da wannan da’awa, ya kuma shawarci matan da suke son yiwa halittar su faskwarima da su ziyarchi asibiti wajen ƙwararru a fannin.

“ Jama’a na saka magunguna barkatai a kafafan sada zumunta don haka mu ringa kiyayewa ,” Olaitan ya faɗa.

Africa Check ta tantance wata da’awa makamanciyar wannan wadda tayi iƙi'rarin haɗin ƙwai da man kaɗanya na gyaran mama.

Republish our content for free

We believe that everyone needs the facts.

You can republish the text of this article free of charge, both online and in print. However, we ask that you pay attention to these simple guidelines. In a nutshell:

1. Do not include images, as in most cases we do not own the copyright.

2. Please do not edit the article.

3. Make sure you credit "Africa Check" in the byline and don't forget to mention that the article was originally published on africacheck.org.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.