Back to Africa Check

No data shows 30% of Nigerian men ‘not biological fathers of their children’

This article is more than 4 years old

Latsa nan don karanta wannan rohoton da Hausa. Click here to read this report in Hausa.

A tweet by an account sharing “amazing facts, stats and notable events about Nigeria” has again raised the debate on “paternity fraud” in the country. 

“Nigeria has the highest rate of paternity fraud in Africa and the second highest in the world. Three out of 10 Nigerian Men are not biological fathers of their children,” the widely shared tweet reads.


The tweet did not include any evidence to support the statistic and the account did not respond to questions from Twitter users.

‘Misattributed paternity’


Africa Check looked into similar claims in July 2019 and found no reliable data to support them.

“Paternity fraud” is also called “misattributed paternity”, according to a 2007 paper by researchers at the University of Birmingham. The researchers said the word “fraud” suggested a woman had deceived a man into believing he was the biological father of her child.

No national estimates for Nigeria


Chris Olashunde, the Nigeria representative for UK-based DNA testing firm EasyDNA UK, previously told Africa Check there wasn’t data on paternity fraud levels in Nigeria. 

The data collected by DNA testing centres does not represent the whole country, according to Dr Isiaka Olarewaju, the director of household statistics at Nigeria’s National Bureau of Statistics. He said that a nationally representative survey of at least 6,000 households would be needed to get accurate numbers.

Data does not exist in most countries


Mark Bellis of the Centre for Public Health at the UK’s Liverpool John Moores University was a co-author of a 2005 paper on “paternal discrepancy”.

He said he was not aware of “any detailed studies of paternity fraud in Nigeria”. 

“It is however highly unlikely that there is a reliable international league for paternity fraud as the necessary studies or data do not exist in the majority of countries.”

The claim that “Nigeria has the highest rate of paternity fraud in Africa and the second highest in the world” is also unsubstantiated. – Allwell Okpi

 
 

Babu wani bayani da ya tabbatar da cewa kashi 30% na iyaye maza a Najeriya ‘ba su ne aihinin mahaifan ya’yan su ba’


Wani shafin twitter da ya shahara wajen yada labaran ban mamaki, kididduga da mashahuran abubuwan da su ka faru a Najeriya sun fitar da wani batu a shafin nasu wanda ya jawo muhawara tsakanin yan Najeriya akan “zambar mahaifi” a kasar.

“Najeriya ce kasar da ke kan gaba wajen zambar mahaifi a Africa kuma kasa ta biyu a duniya wajen danganta ya’ya ga mazan da basu ne anihinin mahaifan su ba. Uku cikin maza goma a Najeriya basu ne mahaifan ya’yan su ba,” a cewar twit din da shafin ya fitar.


Twit din baya tafe da wata hujja da ta tabbatar da hakan, haka nan wadanda su kayi rubutun sun gaza wajen amsa tambayoyin da akayi musu a karkashin rubutun.

‘Kuskuren danganta ‘ya’ya ga mahaifin da ba nasu ba’


Africa Check ta duba wata da’awa makamanciyar wannan a watan Juli 2019 amma ba’a samu wani bayani da zai tabbatar da da’awar ba.

“Zamba da ta danganci haihuwar ‘da ko ‘ya” wadda ake kira da “kuskuren danganta ‘da ko ‘ya ga mahaifin da ba nasu ba”, a cewar wata takarda da masana a jami’ar Birmingham suka fitar a shekarar 2007. Masanan sunce “zamba” a nan na nufin mace ta yaudari namiji cewa shi ne ainihin mahaifin ‘da ko ‘yar ta.

Ba’a kimanta yawan hakan a Najeriya ba


Chris Olashunde, wakilin Najeriya a wajen gwajin kwayoyin halitta na EasyDNA UK mallakin kasar Biritaniya, ya taba shaidawa Africa Check cewa babu wasu bayanai da aka taba fitarwa akan Najeriya dangane da wannan batu.

Bayanan da cibiyoyin gwajin kwayoyin halitta ke tattarawa ba daga duk sassan kasar ba ne, a cewar Dr Isiaka Olarewaju, darakta a hukumar kididduga ta kasa. Ya ce sai an duba a kalla gidaje 6,000 a kasar kafin a samu cikakken yawan iyaye mazan da ba su ne ainihin mahaifan ya’yan su ba.

A kasashe da dama ma babu cikakken bayani na adadin iyaye mazan ba basu su ne mahaifan ya yansu ba


Mark Bellis na cibiyar kula da lafiyar alumma da ke jamiar John Moores da ke garin Liverpool na kasar Biritaniya wanda ya wallafa wata takarda a shekarar 2005 wadda ta yi magana akan bambancin uba da ya’ya.

Ya ce bashi da masaniyar cewa “ko an taba yin cikakken nazari akan zambar mahaifi a Najeriya.”

“Zai yi wuya ace akwai wata madogara ta kasa-da-kasa da ta danganci zambar mahaifi, domin kasashe da dama basu da wani bincike ko bayanai da ake yi.”

Har ila yau ba a tabbatar da da’awar da ake cewa “Najeriya ce ke kan gaba wajen yawan masu zambar mahaifi a Afirka ba, kuma ta biyu a duniya.” 

Republish our content for free

We believe that everyone needs the facts.

You can republish the text of this article free of charge, both online and in print. However, we ask that you pay attention to these simple guidelines. In a nutshell:

1. Do not include images, as in most cases we do not own the copyright.

2. Please do not edit the article.

3. Make sure you credit "Africa Check" in the byline and don't forget to mention that the article was originally published on africacheck.org.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.