Covid-19 vaccines Hausa Ayi watsi da saƙonnin masu adawa da allurar rigakafi da wasu ƙarairayin- Alluran rigakfin Covid-19 basu ne na farko ba wajen bada alluran rigakafi fiye da sau ɗaya
Hausa Shugaban kamfanin Pfizer yayi allurar rigakafin Covid- tsohon bidiyo ne da ba shi da nasaba da hakan
Hausa Oby Ezekwesili bata ce sace yan matan Chibok da fafutukar #AdawoManadaƳanmatanmu‘ shirya su’ aka yi don taimakawa Buhari ya kada Jonathan a zaɓen 2015
guava leaves cures Hausa Jiƙa goba da sawasop ba zai cire sis a ƙwan mahaifa ba, ya tsaftace bututun cikin mahaifa ko kuma ƙara yawan maniyyi
Garlic cure Hausa Tafarnuwa bata maganin chlamydia- ƙwayar cutar da ake yaɗawa ta hanyar jima’i, wadda zata iya jawo mummunar illa, don haka a je a sha magungunan da likita zai bayar.
haemorrhoids cure Hausa Saiwar Afrikan baizil, jan dodon koɗi da ganyen lemongiras basa maganin basir