Hausa Ba’a sauya lokacin yin zaɓen 2023 ba, kamar yadda wata da’awa a kafafen sada zumunta ke iƙirari
Hausa Babu hujjar da ta tabbatar da cewa ɗan siyasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa Bola Tinubu yace ba zai halarchi muhawara akan shugabancin ƙasa ba saboda dalilin rashin lafiya
Hausa Ayi watsi da rahotannin ƙarya da ke cewa ɗan sandan Najeriya da aka kora Abba Kyari ya tsere zuwa ƙasar Australia
Hausa Majalisar jihar Legas bata fitar da dokar kafa Shari’a don ta taimaki ɗan takarar shugaban ƙasa ba
Hausa Shin jama’a a Najeriya zasu iya buɗe katin layin waya ba tare da lambar shaidar ɗan ƙasa ba? Ba haka ba ne saƙon zamba ce
Hausa Jirgi bai faɗi yayin da zai sauka a Legas, Najeriya ba- jirgin da ake son gyarawa ne ake janyewa