Hausa Babu hujjar da ta tabbatar cewa jam’iyya mai mulki a Najeriya APC na shirin hana ƴan arewa damar amfani da yanar gizo da rediyo, bayan da tsohon shugaban ƙasa ya marawa ɗan adawa baya
Hausa Tsohon shugaban ƙasar Najeriya a mulkin soja Babangida bai wallafa goyan bayan Obasanjo na tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa Obi a shafin Tiwita ba
Hausa Ministan yaɗa labaran Najeriya Mohammed bai ce ɗan takarar shugaban ƙasa Obi na da hannu a cikin rikicin #EndSARS ba
Hausa Shugaban ƙasar Ghana Akufo-Addo bai cewa ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya Tinubu ya ajiye takara ya bawa abokin hamayyarsa Obi ‘dama’ ba
Hausa Babu hujjar cewa Amurka ta haramtawa shugaban hukumar zaɓe Mahmood Yakubu, gwamna Nyesom Wike da wasu samun izinin shiga ƙasar
All Progressives Congress Peter Obi Hausa Ɗan takarar shuganban ƙasa Tinubu na kallon abokin hamayyarsa Obi a talabijin ɗin cikin jirgin sama? Ba haka ba ne, mashahurin mutumin da ya saka hoton, ya sa hoton da aka sauyawa kamanni
Hausa Tsohon shugaban ƙasar Najeriya Obasanjo bai buƙaci ƴan Najeriya da su samu bindigogi don kare kansu ba
Hausa Babbar kotun duniya bata bawa Najeriya umarnin kada a rantsar da zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Tinubu ba