snakebite snake cashew tree Hausa Ana maganin dafin saran maciji mai dafi da ɓawon bishiyar kashu? Ba’a yi, a nemi kulawar likita
All Progressives Congress Peter Obi Hausa Ɗan takarar shuganban ƙasa Tinubu na kallon abokin hamayyarsa Obi a talabijin ɗin cikin jirgin sama? Ba haka ba ne, mashahurin mutumin da ya saka hoton, ya sa hoton da aka sauyawa kamanni
African Action Congress Omoyele Sowore nigeria election metacheck Hausa Babu hujjar cewa ɗan takarar shugaban ƙasa Omoyele Sowore ya ce ɗaliban jami’o’in Najeriya zasu samu kuɗi a hannun su duk zangon karatu, idan aka zaɓe shi
Delta state Ifeanyi Okowa Highway Hausa Hoton titi a Pakistan ne, ba titin Ughelli-Asaba da ake aiki a Najeriya ba ne
Hausa Tsohon shugaban ƙasar Najeriya Obasanjo bai buƙaci ƴan Najeriya da su samu bindigogi don kare kansu ba
Hausa Shugaban ƙasar Ghana Akufo-Addo bai cewa ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya Tinubu ya ajiye takara ya bawa abokin hamayyarsa Obi ‘dama’ ba
Hausa Ministan yaɗa labaran Najeriya Mohammed bai ce ɗan takarar shugaban ƙasa Obi na da hannu a cikin rikicin #EndSARS ba